Harin ta’addanci ya kashe sama da mutane 20 a Mali Wani hari da ake kyautata zaton masu ikirarin jihadi ne suka kai ƙauyen Djiguibombo da ke...
Wasu da ake zargin ‘yan tada kayar baya ne a a ƙasar Mali na rike da fararen hula fiye da 110 da suka yi garkuwa da...
Kasar Mali ta sanar da cewa za ta fara sayen man dizel daga makwabciyarta Nijar a wani yunƙuri na bunƙasa ɓangaren samar da wutar lantarkin ƙasar....
Ƙasashen Mali da Burkina Faso sun miƙa wa ƙungiyar ECOWAS takardar buƙatar ficewarsu a hukumance. Ana kyautata zaton Nijar ta bi bayansu kowanne lokaci daga yanzu....
Najeriya ta bayyana rashin jin daɗinta kan sanarwar da gwamnatin mulkin sojin Nijar ta yi wacce ke nuna cewa ƙasashen Burkina Faso da Mali da kuma...
Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta ce har yanzu a hukumance ƙasashen Mali, Burkina Faso da Nijar ba su sanar da ita matakinsu...
Firaiministocin Nijar da Burkina Faso da Mali ranar Asabar sun jaddada matsayarsu ta samun makoma iri ɗaya ƙarƙashin ƙawancen da ya nesanta su da galibin ƙasashen...
Shugaban mulkin sojin Jamhuriyar Nijar ya ce ƙasarsa da Mali da kuma Burkina Faso za su samar da kuɗin bai-ɗaya domin ƙarfafa tattalin arziki da ci-gabansu....
Ƙungiyoyin ‘yan awaren da ke da rinjayen TUAREG sun faɗa a ranar Asabar cewa sun yi mummunar asara kan sojojin Mali a wani hari da suka...