Wani jirgin ruwa na Amurka ya harbo jirage marasa matuka da makami mai linzami da ‘yan Houthi na Yaman suka harba a cikin Bahar Maliya, in...
Ƙasar Rasha ta gudanar da atisayen soji domin tabbatar da cewa tana cikin shirin iya kai gagarumin farmakin nukiliya a cewar ministan tsaron ƙasar, Sergei Shoigu....
Kafofin yaɗa labaran Amurka sun ba da rahotan cewa gwamnatin Biden ta amince ta bai wa Ukraine makami mai inzami na ATACMS da ke cin dogon-zango....
Wani harin da ‘yan ƙasar Rasha suka kai ya kashe mutane fiye da goma, ciki har da wani yaro, a wata kasuwa da ke kan gaba...