Tag: Maimaita
-
Membobin NYSC 5 za su maimaita shekarar yiwa ƙasa hidima a Bauchi
Rifkatu Yakubu, shugabar hukumar yi wa ƙasa hidima ta ƙasa NYSC reshen jihar Bauchi, ta bayyana cewa biyar daga masu yi wa ƙasa hidima na rukunin ‘Batch B stream 1’ na shekarar 2022, za su maimaita shekarar hidimar su a jihar. Ta bayyana hakan ne ga Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) a Bauchi a…