Tag: Mai gadi
-
Mai gadi da almajiri sun kashe kansu a Kano
Wani mai gadin wata makaranta ta Prestige International College da ke layin Ɗan Musa a Unguwar Gadon Kaya da ke Ƙaramar Hukumar Gwale ta Jihar Kano, Nurudeen Shehu ya kashe kansa. Kwamishinan ’yan sandan Kano, Hussaini Gumel ne ya tabbatar da hakan yana mai cewa lamarin ya faru ne a ɗaya daga cikin ajujuwan makarantar.…
-
Yadda tsaka ta kashe mutum 6 ‘yan gida ɗaya
An gano gawarwakin mutum shida, ‘yan uwan juna da sanyin safiyar Juma’a da ake zargin tsaka ce ta sanya guba a abincinsu. Waɗanda suka mutun, sun hada da Mista Adeleke John Samuel, mai shekaru 55, da matarsa, Mrs Pamela Adeleke, mai shekaru 50, da ‘ya’yansu biyu da wasu ‘yan uwansu su biyu. Wata majiya da…