Tag: Mahmud
-
Gwamnatin Najeriya ta naɗa Farfesa Mahmud shugaban asibitin ƙasa da ke Abuja
Gwamnatin tarayya ta naɗa Farfesa Mahmud Raji a matsayin sabon babban daraktan kula da lafiya na Asibitin ƙasa dake Abuja, (National Hospital Abuja). Mista Raji shi ne likitan da ya ceci rayuwar Yusuf Buhari a hatsarin da ya yi a Abuja a shekarar 2017. A wata sanarwa da Asibitin ya fitar ranar Juma’a a Abuja,…