Daga Ibraheem El-Tafseer Rundunar ‘yansandan jihar Jigawa ta kama wani matashi ɗan shekara 32, Samuel Shegun bisa zargin kashe mahaifiyarsa. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, AT Abdullahi...
Jami’an ‘yan sandan Najeriya, babban birnin tarayya Abuja, sun kama wani yaro ɗan shekara 16 mai suna Emmanuel John da laifin kashe mahaifinsa Monday John. An...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce tana neman wani matashi ruwa a jallo, wanda ake zargi da caccaka wa mahaifiyarsa wuƙa a kanta da ƙirjinta...
Shahararren malamin addinin musulunci mazaunin jihar Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi ya sanar da rasuwar mahaifiyarsa. Rahotanni sun nuna cewa mahaifiyarsa ta rasu ne a ranar lahadin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta kama wani yaro ɗan shekara 20 bisa zarginsa da shirya sace mahaifiyarsa da wasu mutane uku tare da karɓar kuɗin...
Wani ɗan kasuwa, mai suna Dapo Olofinmakin, ya zargi mahaifiyarsa, Olufunmilayo, da tono gawar mahaifinsa, Segun, a yunkurinta na sayar da ƙadarorinsa da ke kan titin...