Wata yarinya ‘yar shekara 14 mai suna Desola Adeoye ta kashe kanta a unguwar Shogunle da ke ƙaramar hukumar Oshodi-Isolo a jihar Legas. Rahotanni sun bayyana...
Wata budurwa mai shekara 20 ta kai mahaifinta ƙara kotu kan ƙoƙarin yi mata auren dole. Matashiyar mai suna Fatima Aliyu daga garin Kaduna ta shaida...