Tag: Mahaifa
-
An sace mahaifar ta, bayan ta haihu a wani asibiti a Ondo
Rundunar ‘yan sanda a jihar Ondo ta kama wata ma’aikaciyar jinya, ma’aikaciyar lafiya da kuma mai gadi a cibiyar lafiya ta ‘Comprehensive Health Centre’, da ke garin Emure-IIe, a ƙaramar hukumar Owo, bisa ga wani abin al’ajabi na ɓacewar mahaifar wani jariri. Da yake tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai, kakakin rundunar ‘yan sandan…