JAMB1 year ago
Hukumar ICPC ta gurfanar da tsohon magatakardar JAMB Ojerinde, a gaban kotu
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta (ICPC) a ranar Alhamis ta gurfanar da Farfesa Dibu Ojerinde, tsohon magatakardar hukumar shirya jarabawar...