Tag: Macizai
-
Fasto mai wa’azi da macizai ya tsallake rijiya da baya
Wani Fasto da mahaifinsa ya rasu cikin mintuna bakwai bayan maciji ya sare shi, shi kansa an garzaya da shi asibiti bayan maciji ya yi masa rauni. Mutumin mai suna Cody Coots ya nemi mabiyansa da su kai shi wajen wani dutse inda Allah zai yi hukunci ko yana raye ko ya mutu. Sai dai…