Tag: Mabiya
-
An yi jana’izar mabiya Shi’a 6 da ‘yansanda suka kashe a Kaduna
Daga Ibraheem El-Tafseer Jagoran ‘yan’uwa Musulmi a Kaduna da aka fi sani da ‘yan Shi’a ƙarƙashin jagorancin Shaikh Ibraheem Elzakzaky, Malam Aliyu Umar Tirmidhi ya shaida wa BBC cewa ‘yansanda sun auka musu tare da buɗe musu wuta ba tare da wani dalili ba, inda suka kashe mutum biyar da jikkata 25, a lokacin da…
-
Mabiya shi’a a Najeriya sun nemi kotu da ta dakatar da El-Rufai kan shirin rusa musu kadarori
‘Yan’uwa Musulmi mabiya Shi’a a Najeriya, mabiya Shaikh Ibraheem Zakzaky sun roƙi wata babbar kotun jihar Kaduna da ta ba da umarnin dakatar da Gwamnan Jihar, Nasir El-Rufai da sauran jama’a daga gudanar da rusa musu kadarorinsu da ke sassa daban-daban a faɗin jihar. Ƙungiyar, ta hannun masu shigar da ƙara bakwai, ta shigar da…