Tag: Ma'aurata
-
Ana zargin ‘ma’auratan bogi’ da ɓoye hodar-ibilis a al’aura
Daga Ibraheem El-Tafseer Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) sun kama wasu mutum biyu, da suka yi ƙaryar cewa ma’aurata ne da ke da niyyar zuwa Indiya domin rashin lafiya da hodar-ibilis. Mutanen biyu Mista Ilonzeh Kingsley Onyebuchi da Misis Ilonzeh Roseline Nonyelum, an kama su ne da ƙulli 184…