Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 1 ga watan Mayu a matsayin ranar hutu domin murnar da zagayowar ranar ma’aikata a Nijeriya. Ministan harkokin cikin gida,...
Wata kotun shari’ar Musulunci a Kano a ranar Larabar da ta gabata ta bayar da umarnin a tsare wasu ma’aikatan gida biyu a gidan gyaran hali...
Daga Sa’adatu Maina, Damaturu Shugaban ma’aikatan gwamnatin jihar Yobe a tsakanin Daraktoci da Shugaban Ma’aikatun sun gudanar da taron kwana guda a jihar domin inganta ayyukan...
Wasu masu kaɗa kuri’a a Ozubulu da ke ƙaramar hukumar Ekwusigo a Anambra, sun ba da kansu a matsayin jami’an wucin gadi na hukumar zaɓe mai...
Fasinjoji da dama na kasashen waje sun maƙale a filin tashi da saukar jiragen sama na Murtala Muhammed da ke Legas a ranar Litinin, yayin da...
Daga Saleh Inuwa Kano Akalla ‘yan jarida tara na Sashen Hausa na BBC a Najeriya sun yi murabus a cikin wata ɗaya da ya gabata, a...
Ayodeji Ajayi, kwamishinan tarayya mai wakiltar Ekiti a Hukumar Ƙidaya ta Ƙasa, (NPC), ya bayyana cewa za a ɗauki ma’aikatan wucin-gadi miliyan biyu da za su...