Aƙalla mutane biyar ne suka mutu bayan da wani jirgin ƙasa ya aukawa ma’aikatan jirgin ƙasa cikin sauri kusa da wata tasha a Italiya. Ma’aikatan, masu...
Gwamnatin jihar Yobe ta ɗauki sabbin ma’aikata 2,670 da suka kammala karatu aiki domin cike giɓin da ake buƙata don samar da ingantaccen aiki tare da...
Gwamnatocin jihohin Borno da Adamawa da Yobe sun fara ɗaukar matakan daƙile tashin gwauron zabi da gwamnatin tarayya ta yi na cire tallafin man fetur. Kamfanin...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), ta ɗauki sabbin jami’ai 2,428 da ake sa ran za su fara horo daga ranar...
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin dakatar da biyan albashin ma’aikata 10,000 da gwamnatin tsohon Gwamna Abdullahi Ganduje ta ɗauka cikin gaggawa, har sai an...
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa, (EFCC), ofishin shiyyar Ibadan, ta cafke wani ma’aikacin Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya,...
Hukumar fansho ta ƙasa, PenCom, a ranar Laraba, ta nesanta kanta da wata jarida mai cike da ƙarya, tana zargin ta fara ɗaukar ma’aikata a shekarar...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya sha alwashin ci gaba da korar Malamai daga aikin gwamnati tare da ruguza gine-ginen da ba sa bisa ƙa’ida har...
Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta sha alwashin inganta jin daɗin ma’aikatan jihar tare da haɗin gwiwar gwamnatin jihar Yobe a ƙarƙashin jagorancin Gwamna Mai Mala...
Sojoji ɗauke da makamai sun kai farmaki ofishin kamfanin rarraba wutar lantarki na KAEDCO a jihar Kebbi tare da cin zarafin ma’aikatan da suka ka sa...