Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za ta fara farautar ma’aikatan gwamnati da na ma’aikatu masu zaman kansu da ke aiki da takardun bogi. Ministan Ilimi, Farfesa...
Gwamnatin Tarayya ta yi wa ma’aikatanta karin albashi da kashi 25% zuwa kashi 35%. Kazalika gwamnatin ta yi wa ’yan fansho karin kashi 20% zuwa kashi...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sanar da cewa zai rage yawan kuɗaɗen da gwamnati ke kashewa ta hanyar aiwatar da shawarwarin Rahoton Oronsaye. Wata sanarwa...
Kamfanin Geometric Power Ltd na gab da buɗe sabuwar tashar wutar lantarki mai zaman kanta a garin Osisioma da ke yankin Aba na jihar Abia, wacce...
Gwamnatin tarayyar Najeriya na neman ma’aikacin CBN, Odoh Ocheme da wasu mutane biyu bisa zargin sa hannun tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na jabu na satar...
Ma’aikatan filin jiragen sama na Malam Aminu Kano da ke Kano sun gudanar da zanga–zangar lumana don nuna rashin gamsuwarsu da wani gini da Rundunar Sojin Sama take yi a...
Ma’aikatan wutar lantarki a ranar Litinin sun rufe kamfanin rarraba wutar lantarki na Kano (KEDCO), bisa zargin gaza cire musu kuɗaɗen fansho da suka yi a...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe Alhaji Mai Mala Buni CON, ya amince da ɗaukar ma’aikata 158 da suka kammala karatun aikin jinya a Kwalejin koyon...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Neja ta rufe wasu asibitoci masu zaman kansu guda biyar saboda rashin cancantar ma’aikata da kuma rashin sabunta rajistar wuraren aikinsu na...
A wani ɓangare na dabarun faɗaɗa zirga-zirgar jiragen sama da na jiragen ruwa a cikin watanni masu zuwa, Dana Air ta ɗauki ma’aikata tare da horar...