Tag: Maƙudan kuɗaɗe
-
Ana ta sukar ‘yan majalisun Najeriya kan ware wa kansu maƙudan kuɗaɗe
Daga Ibraheem El-Tafseer ‘Yan Najeriya sun fara sukar ‘yan majalisar dokokin ƙasar kan matakin da suka ɗauka na ware wa kansu Naira biliyan 70 daga cikin biliyan 500 ɗin da suka amince a kashe wajen bai wa ‘yan ƙasar tallafin rage raɗaɗin janye tallafin man fetur da gwamnatin Shugaba Bola Ahmad Tinubu ta yi. Ita…
-
Mun samu kakin sojoji da maƙudan kuɗaɗe a gidan Mamu – DSS
Hukumar ‘yan sandan farin kaya (DSS) ta ce ta ƙwato kayayyakin da suka haɗa da kakin sojoji da wasu maƙudan kuɗaɗe na ƙasashe daban-daban a gidan me shiga tsakanin masu garkuwa da kuma gwamnati, wato Tukur Mamu. Kakakin hukumar DSS, Peter Afunanya ne ya bayyana hakan yayin da yake mayar da martani ga binciken jaridar…