Rahotanni daga Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu limaman Coci shida yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa birnin Awka na jihar...
Gwamnatin Aljeriya ta karrama limamin nan, Imam Walid Mehsas wanda kyanwa ta hau jinkinsa a daidai lokacin da yake jagorantar Sallar Taraweeh, inda cikin tausaya wa...