Jami’an tsaron sa kai na gwamnatin Jihar Zamfara (CPG) sun yi wa Babban Limamin Masallacin Juma’a na garin Mada, Imam Abubakar Hassan, yankan rago. Wata majiya...
Wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun kashe Sheikh Baba Goni Muktar Malumti, babban limamin masallacin Jumu’a na tsakiyar garin Benisheikh, hedikwatar ƙaramar hukumar Kaga...
Masu garkuwa da mutane na neman naira miliyan 10 domin su sako babban limamin al’ummar Uso a ƙaramar hukumar Owo ta Jihar Ondo, Alhaji Ibrahim Oyinlade...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Ondo ta tabbatar da yin garkuwa da Ibrahim Bodunde-Oyinlade, babban limamin ƙungiyar USO a ƙaramar hukumar Owo ta jihar. An yi...
Wasu ‘yan bindiga a yammacin ranar Juma’a, sun yi garkuwa da wani limamin cocin Katolika, Rabaran Mathias Opara, a jihar Imo. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN)...
Wani Fasto mai shekaru 40, David Ihejirika, wanda ake zargi da samun Naira miliyan 1.1 a wajen wata mata, domin ya taimaka mata ta dawo da...
Babban limamin jihar Enugu, Saeed Zulƙarnaini, ya yi ƙira ga ‘yan Najeriya da su guji zafin rai, amma su yi ƙoƙarin inganta haɗin kai da zaman...