Daga Ibraheem El-Tafseer Yawan mutanen da suka mutu sanadin ambaliyar ruwa a ƙasar Libya ya ƙaru zuwa sama da 1,500 a birni guda ɗaya kawai, a...
Ministan harkokin cikin gida na Libya, Emad al-Tarabelsi, a ranar Talata ya sanar da cewa an tasa ƙeyar baƙin haure 486 ba bisa ƙa’ida ba zuwa...