Tag: Lamba
-
Masu ababen hawa sun koka da biyan dubu 25 akan lamban da ya goge
Masu ababen hawa sun koka da cajin Naira dubu 25 akan lambobin ababen hawa da suka goge da kuma tsadar sabunta bayanan abin hawa da gwamnati ke yi. Wasu daga cikin waɗanda suka zanta da wakilin Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ranar Lahadi a Abuja, sun bayyana matakin a matsayin wani shiri na ƙara wa ‘yan…