Tawagar ‘yan sintiri daga sashin ‘yan sanda na Ijora Badiya sun cafke wasu mutane biyu da ake zargi da lalata titin jirgin ƙasa a jihar Legas....