Ƙasashen Waje8 months ago
Za mu nuna wa duniya cewa Isra’ila ta aikata laifukan yaƙi – Erdogan
Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa ƙasarsa ta soma shirin nuna wa duniya cewa Isra’ila ta aikata laifukan yaƙi, a daidai lokacin da dubban...