Wasu ‘yan bindiga sun kai hari shingen binciken ’yan sanda da ke ƙauyen Tazame a Jihar Zamfara, inda suka harbe ɗan sanda ɗaya har lahira tare...
An harbe wani mutum har lahira a lokacin da ake gwajin maganin bindiga da aka haɗa masa a jihar Bauchi. Mutumin mai shekaru 43 da wasu...
Wani soja ya mutu a wani harin fashi da makami da aka kai a Benin ranar Laraba, kamar yadda ‘yan sanda suka tabbatar a ranar Alhamis....
Rundunar ‘yan sanda a Kuros Riba da ke Kudu-maso-Kudu ta Najeriya ta kama wani mutum mai shekaru 54 bisa zarginsa da lakaɗa wa budurwarsa duka, ta...
A ranar Asabar ɗin da ta gabata ne wata tankar man dizal ta murƙushe wata mata da ba a tantance ba, ta mutu har lahira a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe a ranar Asabar ɗin da ta gabata ta ce ta kama wani basarake da ‘ya’yansa biyu kan kisan wani Goni Waje...
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da daɓa wa wani yaro ɗan shekara 13 wuƙa ya mutu har Lahira...