Hukumar Kwastom reshen tashar jiragen ruwa na ‘Tin Can’ ta kama wasu tarin makamai da kayan soji da alburusai da kuma muggan ƙwayoyi da aka yi...
Wasu masu gasar ’yar-ƙuren shan miyagun ƙwayoyi a bikin ɗaurin aure a jihar Katsina sun faɗa hannun hukumar yaƙi da miyagun ƙwayoyi (NDLEA). Mutum 25 ne...