A ranar Laraba ne gwamnatin jihar Kwara ta fara wani zagaye don kwashe mabarata a kan tituna a cikin babban birnin Ilorin, babban birnin jihar. Da...
Rundunar haɗin gwiwa mai yaƙi da sharar gida a birnin Kano ta ce ta kwashe sama da Tireloli 400 na sharar gida a cikin kwanaki uku...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta ƙasa (NEMA), ta jaddada ƙudirinta na kwashe ‘yan Najeriya da suka maƙale a ƙsar Sudan. Babban daraktan hukumar Mustapha Habib...
Tashar talabijin ta ƙasar Saudiyya ta bayyana cewa ‘yan ƙasar Saudiyya da wasu da aka ceto daga ƙasar Sudan mai fama da yaƙin basasa sun isa...
Abike Dabiri-Erewa, shugabar hukumar ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje, (NIDCOM), ta ce hukumar na shirin kwashe ‘yan Najeriya daga Sudan. Sai dai ta bayyana cewa ba...