Tag: Kwanciya
-
Yadda za a magance yawan kwanciyar gaban ɗa namiji yayin saduwa da iyali
Magidanta da yawa na fama da matsalar kwanciyar gaba lokacin saduwa da iyali. Wannan lamari ya daɗe yana addabar maza. Sai dai wani lokacin lamarin yakan faru ne sakamakon lalura na jinya a jiki. Wani lokaci kuma salon ababen da namiji ke ciye-ciye ke iya haifar da wannan matsala a cewar wani masani. Hanyoyin da…