Ƙasashen Waje10 months ago
An ayyana zaman makoki na kwanaki uku a Masar, saboda jajanta wa ƙasashen Maroko da Libya
Shugaban Masar Abdel-Fattah al-Sisi a ranar Talata ya ayyana zaman makoki na kwanaki uku, domin nuna goyon baya da jajanta wa ga ƙasashen Morocco da Libya...