Tag: Kwanaki
-
Kwanaki tara gobarar daji na ci gaba da bazuwa a Girka
Wata gobarar dajin da ta shafe kwanaki tara tana ci a gandun dajin Dadia da ke arewa maso gabashin ƙasar Girka, wani babban wurin tsugunar da tsuntsayen Turawa, na ci gaba da bazuwa, in ji ma’aikatan kashe gobara a ranar Litinin. Kakakin hukumar kashe gobara ya shaidawa kamfanin dillancin labaran AFP cewa har yanzu gobarar…
-
Bayan ya yi kwanaki a hanun masu garkuwa da mutane, an sako babban limamin Ondo
Alhaji Ibrahim Oyinlade, babban limamin unguwar Uso dake ƙaramar hukumar Owo ta jihar Ondo, ya samu ‘yanci daga hannun masu garkuwa da mutane. Sakin sa na zuwa ne sa’o’i kaɗan bayan masu garkuwa da mutanen sun nemi iyalansa da su biya shi kuɗin fansa naira miliyan 10. Duk da haka, babu tabbas ko dangin sun…
-
An tsinci yara 4, jariri da ransu, bayan kwanaki 17 da haɗarin jirgin sama a Kolombiya
Hukumomin Kolombiya (Colombia) sun gano wasu yara uku da wani jariri ɗaya a raye kwanaki 17 bayan da wani jirgin sama ya yi hatsari da su a cikin dajin da ke kudancin ƙasar. Shugaba Gustavo Petro ne ya bayyana hakan a yammacin Larabar nan. “Bayan zazzafar bincike da Sojojin mu suka yi, mun gano yara…
-
NiMet ta yi hasashen za a yi kwanaki uku ana ƙwalla rana da gajimare
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, NiMet, ta yi hasashen samun hasken rana da gajimare daga ranar Litinin zuwa Laraba a faɗin kasar. An fitar da hasashen yanayi na NiMet a Abuja a ranar Lahadin da ta gabata tare da wasu facin gizagizai a yankin Arewa. An yi hasashen za a yi tsawa a sassan…