A ranar Laraba ne Ƙungiyar ‘yan jarida a Najeriya (NUJ) reshen jihar Zamfara, ta tabbatar da kisan ɗaya daga cikin mambobinta Alhaji Hamisu Danjibga, wakilin Muryar...
Gwamnan jihar Neja, Umaru Baƙo, ya ayyana kwanaki uku na hutun jama’a domin ba da damar rabon kayan agajin gaggawa na naira biliyan 5.23 ga mazauna...
A shekara ta Alif da Ɗari Tara da Talatin da Bakwai (1937), an ayyana Angelo Hays, ɗan ƙasar Faransa da ya mutu kuma aka binne shi...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya, (NiMet), ta yi hasashen cewa za a yi gajimare da tsawa na kwanaki uku daga ranar Juma’a zuwa Lahadi. Halin...