Tag: Kwana shida
-
El-Rufa’i ya rushe asibiti, makarantu da gidajen jama’a ƙasa da sati ɗaya ya bar mulki
Da misalin karfe 1:30 na daren ranar Lahadi 21 ga watan Mayun 2023, tawagar hukumar tsara birane ta jihar Kaduna, wato KASUPDA ta rushe asibitin Kauthar da aka gina domin al’umma da makarantun Fudiyya dake Rimi, Danmadami, Tudun Wada, da gidan Alhaji Musa Birnin Yero da kuma gidan Alhaji Sulaiman Bala. Sun yi wannan ɗanyen…