Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da kwamitocin biyu da za su yi bincike kan ta’annati da dukiyar al’umma, da mutanen da suka...
Kakakin majalisar wakilai Tajudeen Abbas, ya kafa kwamitoci na musamman guda bakwai domin gudanar da ayyukan majalisa. Shugaban majalisar ya bayyana kundin tsarin mulkin kwamitoci na...