Tag: Kwamiti
-
Kwamitin Tsaro na MƊD zai kaɗa ƙuri’a kan tsagaita wuta a Sudan gabanin watan Ramadan
Kwamitin Sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya zai kaɗa ƙuri’a a ranar Juma’a kan yin kira da a tsagaita wuta a Sudan, a daidai lokacin da za a fara azumin watan Ramadan a mako mai zuwa, yayin da lamura ke ci gaba da taɓarɓarewa a ƙasar. Kamfanin dillancin labaran AFP ya bayar da rahoton cewa, daftarin…
-
‘Yan kwamitin tsaron zaɓe sun gana a Abuja
Gabanin zaɓen gwamna kwamitin tuntuɓa tsakanin hukumomin tsaro kan harkokin zaɓe sun yi taro a hedikwatar hukumar zaɓe mai zaman kanta da ke Abuja a shirye-shiryen gudanar da zaɓukan gwamnoni da na majalisun jihohi. Hotunan taron, da kuma wata sanarwa ta shafin Twitter na INEC a ranar talata sun tabbatar da hakan, haka zalika shugaban…