An sauya Kwamishinan ’yan sandan Kano Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Salman Dogo Garba, ya fara aiki tare da bada tabbacin a shirye ya ke...
Banji Ajaka, kwamishinan lafiya na jihar Ondo, ya gamu da fushin matasa a jiya Asabar yayin da ake gudanar da zaɓen fidda gwani na gwamna na...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Usaini Gumel, ya bayar da umarnin kamo wani Sufeto da aka zargi da nuna rashin ƙwarewa inda har kai ga hallaka...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Legas, Idowu Owohunwa, ya bayar da umarnin korar jami’in ‘yan sandan DPO na ofishin ‘yan sanda na Meiran da ke jihar Lagos...
Daga Ibraheem El-Tafseer Kwamishinan yaɗa labaran jihar Yobe, Alhaji Abdullahi Bego ya ziyarci babban ofishin jaridar Neptune Prime da ke Abuja. Bego ya yaba wa jaridar...
CP Garba Ahmad ya zama sabon kwamishinan ‘yan sanda na jihar Yobe. DSP Dungus Abdulkarim, kakakin rundunar ‘yan sandan ne ya bayyana hakan a wata sanarwa...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tabbatar da cewa kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa Hudu Yunusa-Ari da aka dakatar yana hannunsu. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar,...
Kwamishinan ‘yan sanda a jihar Kwara, Paul Odama, ya bayar da umarnin kama wani sufeton ‘yan sanda mai suna Stephen Yohana a cikin wani faifayin bidiyo...
Ya rasu yana da shekaru 78, a wani asibitin Abuja bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya. Kwamishinan ayyuka na musamman na jihar Jigawa, Alhaji...
Daga Shafaatu Dauda,Kano Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da ɓullar cutar da ke sarƙafe numfashi ta diphtheria a ƙananan hukumomi 13 na jihar. Wannan na zuwa...