Tag: Kwamandan

  • Lawal-Falala ya zama Kwamandan NSCDC na Kano

    Lawal-Falala ya zama Kwamandan NSCDC na Kano

    Muhammad Lawal-Falala, sabon kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC da aka tura jihar Kano ya fara aiki. Kakakin rundunar ‘yan sandan, DSC Ibrahim Idris-Abdullahi ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi a Kano. Ya ce Lawal-Falala ya karɓi ragamar mulki daga hannun Adamu Salihu, wanda aka mayar da…