Ƙungiyoyin Fulani makiyaya sun yi gagarumin taron neman bakin zaren dawo da martabar su a idon duniya daga kashin kajin da wasu ke shafawa mu su.Ƙungiyoyin...
A jamhuriyar Nijar, ƙungiyar lauyoyi ta zargi hukumar yaƙi da mahandama ta COLDDEF da tauye wa wasu ƙusoshin hamɓararriyar gwamnati da ta ke gudanar da bincike...
Shugabannin ƙasashen Afirka sun buɗe wani taro na kwanaki biyu a ranar Asabar, yayin da nahiyar ke kokawa da juyin mulki da rigingimu da rikicin siyasa...
Daga Nusaiba Hussaini Hukumar kula da masu yi wa ƙasa hidima (NYSC) ta yi ƙira ga ‘yan Najeriya da su yi watsi da wani faifan bidiyo...
Rundunar ‘yan sanda ta kama wata ƙungiyar ‘yan fashi da makami a Jigawa tare da cafke wasu mutane biyu da ake zargi. Wata sanarwa da kakakin...
Ƙungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta Najeriya ta ce za ta tsunduma yajin aiki sakamakon cire tallafin man fetur da gwamnatin ƙasar ta yi. Ƙungiyar ta ce...
Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya (NLC), ta ce za ta fara yajin aikin a duk faɗin ƙasar a ranar Larabar nan mai zuwa kan ƙarin farashin man...
Ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa (ACF) ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta bincike kan halin da ake ciki dangane da kisan da aka yi...
A ranar Litinin, 26 ga watan Disamban 2022, jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun kama wasu mutane huɗu da ake zargi ‘yan damfarar yanar gizo...