Jam’iyyar NNPP ta ce har yanzu Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Tarayya ba ta damƙa wa lauyoyinta ainihin kundin hukuncin kotun da ta ƙwace kujerar Gwamnan Kano...