Tag: Kujerar
-
Ɗan majalisar wakilai na NNPP da tirabunal ta kora, ya ƙwato kujerarsa a kotun ƙoli
Daga Ibraheem El-Tafseer Ɗan majalisar wakilai, mai wakiltar mazaɓar Tarauni a Jihar Kano, Mukhtar Umar Yarima, ya ƙwato kujerarsa a Kotun Ƙoli a ranar Asabar. Tun a watan Agusta ne Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen majalisar jiha da ta tarayya ta ce zaɓen Yarima ba halastacce ba ne. Kotun, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a, I.P. Chima ce…
-
Gbajabiamila ya sauka daga kujerar ɗan majalisa
Tsohon kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila ya sauka daga kujerarsa ta ɗan majalisar wakilan Najeriya, domin fara aiki a sabon muƙaminsa na shugaban ma’aikatan fadar shugaban ƙasa. Sabon kakakin majalisar Tajudeen Abbas ne ya karanto wasiƙar murabus ɗin nasa a zauren majalisar ranar Laraba. Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ne ya naɗa Gbajabiamila a…