Tag: Kujera
-
Za mu nemi ƙarin kujerun hajji a shekara mai zuwa – NAHCON
Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa adadin musulmin da suka nuna sha’awar zuwa aikin hajjin 2023 amma ba su samu sun tafi ba, saboda adadin kujeru dubu 95,000 da aka baiwa ƙasar ya nuna lallai akwai buƙatar samun ƙari a shekara mai zuwa. Shugaban Hukumar NAHCON, Zikrullah Hassan ne ya bayyana haka a…
-
Takarar kujerar majalisar dattawa, za a dogara ne da kundin tsarin mulki – Yari
Zaɓaɓɓen Sanata, Abdulaziz Yari, ya ce takarar neman kujerar shugabancin majalisar dattawa ta 10 za ta dogara ne akan tanade-tanaden kundin tsarin mulki ba wai umarnin kowa ba. Sanata Yari, wanda kuma shi ne tsohon Gwamnan Zamfara, ya bayyana haka ne a ranar Juma’a a lokacin da yake ganawa da shugabannin ƙungiyar Tinubu Shettima Network,…