Tag: Kotun ƙoli
-
Gobara ta ɓarke a kotun ƙoli a Abuja
A halin yanzu an samu tashin gobara a kotun ƙoli da ke babban birnin tarayya Abuja. Har zuwa lokacin gabatar da wannan rahoto ba a san musabbabin tashin gobarar ba, sai dai wata majiya daga hukumar kashe gobara ta tarayya ta ce jami’an kashe gobara na nan a wajen. An ce an ƙona ofisoshin alƙalai…
-
Ranar Laraba kotun ƙolin Kano za ta yanke hukunci kan zaɓen Gwamna a jihar
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Kano ta sanya ranar Laraba mai zuwa domin yanke hukunci kan ƙarar da jam’iyyar APC ta shigar na ƙalubalantar nasarar Gwamna Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar ‘New Nigeria People’s Party’ (NNPP). Kotun ta sanar da ranar da za ta yanke hukuncin ne a yau Litinin a cikin sanarwar da…