Tag: Komawa

  • A sama mana sana’ar yi – Tubabbun ‘yan Boko Haram

    A sama mana sana’ar yi – Tubabbun ‘yan Boko Haram

    Tubabbun ‘yan ta’addan Boko Haram sun yi ƙira ga gwamnati da ta samar musu da hanyoyin rayuwa yayin da suke sake tsugunar da su cikin al’ummomin da aka yi musu gyara. A lokacin da take zantawa da ‘News Point Nigeria’ kaɗai a cibiyar farfaɗo da Bulumkutu da ke Maiduguri inda ministar harkokin jin ƙai da…

  • Ina marmarin komawa Daura – Shugaba Buhari

    Ina marmarin komawa Daura – Shugaba Buhari

    Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa yana fatan komawa Daura nan da watanni biyar masu zuwa, a ƙarshen wa’adinsa. A wata sanarwa da aka fitar a ranar Talata ɗauke da sa hannun babban mataimaki na musamman ga shugaban ƙasa kan harkokin yaɗa labarai, Garba Shehu, Buhari ya shaida hakan ne a lokacin da ya…