Daga Ibraheem El-Tafseer Ƙungiyar dattawan arewacin Najeriya da takwararta ta Ohanaeze Ndigbo mai kare muradun al’ummar Igbo da wasu ƙungiyoyin farar hula sun bayyana rashin jin...
Yayin da ƙazamin faɗa da ake gwabzawa a yankin Darfur ke ƙara tsanani tare da tilasta wa dubban ‘yan Sudan barin matsugunansu, akwai bukatar a ƙara...
Masu ababen hawa sun koka da cajin Naira dubu 25 akan lambobin ababen hawa da suka goge da kuma tsadar sabunta bayanan abin hawa da gwamnati...
Daga Ibraheem El-Tafseer Masu tuƙa Keke NAPEP a Jihar Yobe, sun nuna damuwarsu kan yadda jami’an hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Jihar Yobe (YOROTA)...
Daga Ibraheem El-Tafseer Al’ummar da suke zaune a unguwannin Kwari, Batayya da Kusa da Gadar hanyar Kano dake garin Potiskum jihar Yobe, sun koka a kan...
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya koka da sabbin hare-haren da wasu da ake zargin ‘yan ta’addan Boko Haram ne suka kai wa manoma...
Wasu ‘yan kasuwa a Abuja sun koka da hauhawar farashin man fetur yayin da gidajen mai suka yi tashin farashin man fetur. ‘Yan kasuwar sun bayyana...
Osilamah Braimah, Daraktan Hukumar Kare Muhalli ta Abuja, (AEPB), ya ce hukumar ba ta samu wani farin ciki ba na rufe kasuwar Garki, Abuja ranar Juma’a....
Daga Najibullah Adamu Mazauna yankin Gujba ta gabas, al’ummar jihar Yobe da ta ƙunshi gundumomin siyasa guda biyar da suka haɗa da Goniri, Gotala/Gotumba, Daɗingel, Ngurbuwa...
Daga Haruna YUSUF, Abuja Sanata Orji Uzor Kalu ya koka da yadda ake ci gaba da fama da ƙarancin takardun naira a Najeriya sakamakon matakan da...