Ƙasashen Waje9 months ago
Saudiyya ta ƙira taron gaggawa na ƙasashen OIC, kan yaƙin Isra’ila da Hamas
Yariman Saudiyya Salman bin Abdulaziz ya ƙira taron gaggawa na ƙasashe mambobin ƙungiyar haɗin kan ƙasashen musulmi OIC. OIC ita ce ƙungiya ta biyu mafi girma bayan Majalisar Ɗinkin Duniya da...