Tag: Kimiyar Zamani
-
Gwamnatin Najeriya za ta fara amfani da kimiyyar zamani wajen fuskantar ‘yan bindiga
Ganin yadda matsalolin tsaro suka ƙi ci, su ka ƙi cinyewa ya sa gwamnatin Najeriya shan alwashin sauya salo ta hanyar amfani da kimiyyar zamani wajen fuskantar ‘yan-bindiga da sauran masu laifuffuka don magance matsalar tsaro baki ɗaya.Ministan tsaro a Najeriya, Malam Mohammad Badaru Abubakar wanda ya halarci taron bita ga malaman addinin Musulunci a…