Tag: Kayan kwalliya
-
‘Nakan shafa hoda don ɓoye tabon dukan da mata ta kemim tsawon shekaru 20’ – Ba Ingile
Wani ɗan ƙasar Birtaniya mai shekaru 46, Richard Spencer, ya bayyana yadda yake yin shafe shafen kayan kwalliya don ɓoye raunukan da matarsa Sheree take ji masa yayin da take masa dukan tsiya. Richard ya bayyana wasu faifan bidiyo na cin zarafi da dukan da matarsa ke masa waɗanda aka ɗauka ta kyamarar tsaro a…