Gwamnatin Zamfara ta sanar da rufe kasuwannin shanu guda takwas nan take a ƙananan hukumomi biyar na jihar. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da...