Labarai9 months ago
Ƙasurgumin ɗan ta’addan da ya addabi mutane a arewa, ya miƙa wuya ga sojojin Najeriya
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa wani ƙasurgumin kwamandan ƙungiyar ta’addanci na Boko Haram, mai suna Bulama Bukar, ya miƙa wuya ga dakarunta a yankin Gubio,...