Burkina Faso ta dakatar da kafafen watsa labarai da dama na Ƙasashen Yamma, waɗansu daga cikinsu dakatarwa har ta sai baba ta gani. Daga cikin waɗanda...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya haramta wa jami’an gwamnatin tarayyar ƙasar da suka haɗa da ministoci da shugabannin hukumomi tafiye-tafiye ƙasashen waje na wucin gadi....
Nijar ta bayyana aniyarta na ƙarfafa cinikayya da ƙasashe makwabtanta irin su Aljeriya da Libiya, ta yadda za ta yi amfani da tashoshin jiragen ruwan ƙasashen...
Kongo ta jaddada kasancewarta mamba a ƙungiyar Organization of Petroleum Exporting Countries (OPEC) ta ƙasashe masu arzikin man fetur, kwanaki kaɗan bayan makwabciyarta Angola ta yanke...
Yariman Saudiyya Salman bin Abdulaziz ya ƙira taron gaggawa na ƙasashe mambobin ƙungiyar haɗin kan ƙasashen musulmi OIC. OIC ita ce ƙungiya ta biyu mafi girma bayan Majalisar Ɗinkin Duniya da...
Babban Darakta na hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa (NAFDAC), Mojisola Adeyeye ta bayyana cewa sama da kashi 70 cikin 100 na kayan...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bar Najeriya a yau asabar domin halartar taron majalisar ɗinkin duniya kan ƙasashe masu ci gaba karo na 5 a Doha...