Ƙasashen Waje10 months ago
‘Yan sanda a Indiya, sun kama mutumin da ke jagorantar rajin kare haƙƙin shanu
Rundunar ‘yan sanda a jihar Haryana ta Indiya ta kama wani shahararren tsagera na addinin Hindu wanda ake zargi da tayar da husumar da ta haifar...