Tag: Kasar Amurka
-
Jihar Montana ta Amurka ta hana amfani da manhajar TikTok
Montana ta zama jihar Amurka ta farko da ta haramta amfani da manhajar sadarwar zamani ta TikTok da ƙasar Sin (chaina) ta ƙirƙira, yayin da gwamnanta na jam’iyyar Republican Greg Gianforte ya sanya hannu kan ƙudirin doka. “Don kare bayanan sirri da na Montanans daga Jam’iyyar Kwaminisanci ta ƙasar Sin, na dakatar da Tiktok a…
-
Ɗan Najeriya da ya auri Ba’amurkiya, ya shiga aikin soja a Amurka
Wani ɗan Kano mai suna Suleiman Isah da ya auri wata Ba’amurke Janine Reimann mai shekaru 46, ya shiga aikin sojan Amurka. A ranar 13 ga Disamba, 2020, Isah, wanda a lokacin yana da shekaru 23, ya auri Ms Reiman, mai shekaru 46. An bayar da rahoton cewa, masoya biyu sun haɗu a dandalin sada…
-
eNaira: CBN ya gayyaci wani kamfani na Amurka domin gyara lamarin– Rahoto
Domin samar da ingantaccen kuɗin dijital da kuma tabbatar da karɓuwar jama’a, Babban Bankin Najeriya ya tuntuɓi wani kamfanin fasaha na New York don saɓunta fasahar da ke cikinsa. A cewar rahoton Bloomberg, CBN na tattaunawa da sabbin ‘abokan fasaha’ don samar da wani sabon tsari da ingantaccen tsarin sarrafa eNaira. An ba da rahoton…