A jiya Talata Majalisar Wakilai ta Najeriya ta amince da ƙudurin kasafin kuɗi na naira tiriliyan N1.28t na kasafin kuɗin babban birnin tarayya Abuja na 2024....
Majalisun dokokin Nijeriya, Majalisar Dattawa da ta Wakilai, sun amince da naira tiriliyan 28.77 a matsayin kasafin kuɗin 2024 ranar asabar, bayan sun ƙara yawan kuɗin...